Pages

Friday, November 8, 2019

Soyayya Dadi:Kalli Yanda ya Dauko Dutsen guga zai donawa kanshi ba tare da ya sani ba

Wannan wani matashine da ya dauki hankula a shafin Twitter bayan saka hotunanshi yana waya inda garin dadin waya ya ajiye mafici ya dauko Dutsen guga zai dodanawa kanshi ba tare da ya sani ba.
cigaba da karatu »

No comments:

Post a Comment