Shugaban kwamitin tsaftacce makarantun mari da gwamnatin Kano ta Kafa, kuma kwamishinan al’amuran addini na jihar Kano Dakta Tahar Adamu Baba Impossible ya bayyana cewa tuni makarantun mari dake jihar Kano, suka bi umarnin da gwamnatin jihar Kano ta bayar na sallamar ‘yan marin. Baba Impossible ya ce sunje gidajen mari da dama don ganewa […]
source
https://dalafmkano.com/?p=4240
Read More »