Pages

Saturday, November 9, 2019

Al’umma na cigaba da raya daren Mauludi a Kano

Al’ummar musulmi daga ko ina a fadin duniya na cigaba da gabatar da bukukuwan maludi domin murnar zagayowar ranar da aka haifi fiyayyen halitta manzon tsira Annabi (s.a.w), wanda ake yi duk shekara a wannan wata na Rabi’ul Auwal da muke ciki. Haka abin yake a nan jihar Kano, inda tun kafin shigowar watan al’umma […]

source https://dalafmkano.com/?p=4249

No comments:

Post a Comment