Pages

Saturday, November 9, 2019

‘Yan Soshiyal Midiya na neman a soke lefe

Wani batu dake cigaba da jan zare a shafukan sada zumunta shine batun A Soke Lefe da masu amfani da shafukan ke ta kiraye-kiraye a kai, wanda ake ta tafka muhawara tsakanin samari da ‘yan mata. Sai dai ‘yan mata na ta sukar wannan bukata, inda su ma suke ganin matukar za’a soke lefe to […]

source https://dalafmkano.com/?p=4244

No comments:

Post a Comment