AACFTA: Ministan Sadarwa, Sheik Pantami Ya Yi Kira Ga 'Yan Nijeriya Da Su Rungumi Sabbin Dabarun Zamani
Ministan sadarwa da tattalin arziki na dijital, Dr Isa Pantami ya yi kira ga 'yan Nijeriya da su canja kasuwancin su ta hanyar rungumar sabbin fasahohi da kuma bayar da lamuni a dama da yankin Afirka na Kasuwancin AfCFTA ya bayar.
No comments:
Post a Comment