Pages

Friday, November 8, 2019

Kannywood: Kotu ta kori shari’ar Amina Amal

Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake nan Kano karkashin mai shari’ar O.A Oguata, ta kori karar da jarumar fina-finan hausar nan Amina Amal ta shigar kan fitacciyar jaruman nan Hadiza Gabon. Tunda farko dai Amina Amal ta shigar da kara a kotun tana zargin cewa Hadiza Gabon ta ci zarafinta, tare da bata mata […]

source https://dalafmkano.com/?p=4235

No comments:

Post a Comment