Yarinya mai talla da ta rattaba hannu a rigar wani matashi da ya kammala rubuta jarabawar karshe a jami'ar Minnq, hotunan da aka nuno ta tana rattaba hannu a rigar dalibin, ya yi matukar sosa zuciyar jama'a, wanda hakan ya sa aka soma farautar ta domin sanya ta a makaranta.

No comments:
Post a Comment