Pages

Friday, November 8, 2019

Kanyywood: Anyi bikin jaruma Hafsat Shehu

A ranar jumu’ar da ta gabata ne aka daura Auren fitacciyar jarumar nan wato Hafsat Shehu, a nan Kano, wadda tsohuwar matar fitaccen jarumin nan ne marigayi Ahmad S. Nuhu, wanda shi ne mijinta na farko. Bayan rasuwar jarumin Hafsat Shehu tayi aure a birnin tarayya Abuja, sai dai auren bai jima aka samu rabuwa. […]

source https://dalafmkano.com/?p=4229

No comments:

Post a Comment