Fitaccen marubuci kuma jarumin fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Cediyar ‘yan gurasa wanda aka fi sani da Kamaye ya bayyana cewa jaruma Jamila Nagudu itace tafi can-canta da zama gwarzuwa a masana’antar Kannywood. Kamaye ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa a matsayinsa na marubuci, mai shirya fina-finai kuma jarumi, tabbas Jamila Nagudu ce ta can-canci […]
source https://dalafmkano.com/?p=4224
No comments:
Post a Comment