Pages

Friday, November 8, 2019

Za mu hukunta duk mai zubar da shara akan hanya – Hukumar kwashe shara

Hukumar kwashe shara da tsaftar Muhalli ta jihar kano ta yi barazanar hukunta masu gudanar da aikin fito da shara gafen hanya, ba tare da sanar da hukumar ba gabanin fito da ita ba. Shugaban hukumar Abdullahi Mu’azu, ya bayyana hakanne a ganawarsu da gidan Radio Dala, lokacin da yake tsokaci kan yadda aka jibge […]

source https://dalafmkano.com/?p=4221

No comments:

Post a Comment