Babban sakataren gudanarwar hukumar kula da makarantun sakadire a jihar Kano, Dr. Bello Shehu ya ce matsalar cunkuso da ake samu a makarantun jihar kano, ko inama ana samu sabo da karuwar yawan al’umma da ake samu a fadin duniya. Dr’ Shehu bello ya bayyana hakan ne a ganawarsu da gidan radiyon Dala da safiyar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4218
No comments:
Post a Comment