AIG Tambari Yabo Muhammad mai ritaya ya bayyana cewar yansanda da sojoji basa iya tunkarar surkukin dajin da ‘yan ta’adda da suke. Tambari Yabo Muhammad ya bayyanawa wakilin gidan radiyon Dala Yusuf Nadabo Ismail hakan ne a birnin sokoto yayin wata ziyarar aiki. Yabo ya ce a watannin baya ne mazauna kauyuka a jihohin Sokoto […]
source https://dalafmkano.com/?p=4196

No comments:
Post a Comment