A jiya talata ne gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sabbin kwamishinoninsa guda Ashirin a zangon mulkinsa na biyu a rufaffan dakin taro dake filin wasa na Sani Abacha dake kofar mata. Kwamishinonin sun hadar da mataimakin Gwamnan kano Dr Nasir Yusuf Gawuna a matsayin kwamishinan Gona, da kwamishinan kananan hukumomi […]
source https://dalafmkano.com/?p=4198

No comments:
Post a Comment