Shugaban Kwamitin ilmi kuma wakili a kananan hukumomin Rimingado da Tofa a zauren majalisar dokokin jihar kano, Muhammad Bello Butu-butu, yayi kira ga wasu daga cikin malaman makarantu da ake zargin cewar suna karbar kudade a wajen iyayen yara dasu daina tun da gwamnatin jiha ta kaddamar da ilmi kyauta a jihar . Muhammad Bello […]
source https://dalafmkano.com/?p=4202

No comments:
Post a Comment