Pages

Wednesday, November 6, 2019

Sakaci ne ke kawo yawan tashin gobara – hukumar kashe gobara

Hukumar kashe gobara ta Kasa reshen jihar Kano ta bayyana sakaci a matsayin dalilan dake kawo tashin Gobara a Gidaje, Kasuwanni da Makarantu gami da ma’aikatu a fadin Kasar nan. Kwamandan hukumar kashe gobata ta Kasa wato Federal Fire Service, a nan Kano Kasim Abdulaziz, Ya bayyana hakan yayin taron da hukumar ke gudanarwa a […]

source https://dalafmkano.com/?p=4200

No comments:

Post a Comment