Pages

Wednesday, November 6, 2019

Matashi ya rasa ransa sanadiyyar Budurwa a Kano

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Ibrahim Magaji dan Shekaru 20 dake karamar hukumar Kura a nan Kano sakamakon hallaka wani matashi har lahira. Ana zargin Ibrahim Magaji ya hallaka wani matashi mai suna Auwalu Usaini dan shekaru 23 mazaunin garin Dakasoye dake karamar hukumar Garin Malam ta hanyar […]

source https://dalafmkano.com/?p=4205

No comments:

Post a Comment