Gwamnatin jihar Kano ta jadda kudirin ta na Kara habbaka bangarorin ilimi da kuma lafiya a jihar. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka yayin da yake gabatar da kunshin kasafin kudin badi a gaban majalisar dokokin jihar, wanda ya haura naira biliyan 197. Gwamnan yace duba da muhimmancin da bangarorin ke […]
source https://dalafmkano.com/?p=4208
No comments:
Post a Comment