Pages

Thursday, November 7, 2019

Hukumar hana fasa kwauri ta ja hankalin ‘yan kasuwa

Hukumar hana fasa kwauri ta kasa shiyyar Kano da Jigawa ta ce za ta samar da hanyoyin wayar da kan ‘yan kasuwa game da abubuwan da gwamnati ta hana shigowa dasu kasuwanin kasar nan. Kwanturolan hukumar mai kula da Kano da Jigawa Nasir Ahmad, ne ya bayana hakan lokacin da ya ziyarci manajan daraktan hukumar […]

source https://dalafmkano.com/?p=4213

No comments:

Post a Comment