Pages

Thursday, November 7, 2019

Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da kasafin kudin, 2020

Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirin ta na kara habaka bangarorin ilimi da kuma lafiya. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka yayin da yake gabatar da kunshin kasafin kudin badi a gaban majalisar dokokin jihar, wanda ya haura naira biliyan 197. Gwamnan yace duba da muhimmancin da bangarorin ke dashi ya sanya […]

source https://dalafmkano.com/?p=4211

No comments:

Post a Comment