Yadda wani saurayi ya kule dakin wata mata tana barci ya danne ta>> ‘Yan sanda
Kakakin rundunar ‘Yan sandan Jihar Ogun Abimbola Oyeyemi, ya sanar wa manema labari a garin Abeokuta yadda wani dan shekara 27 mai suna Adamu Kunle ya lallaba ya kule dakin wata mata ‘yar shekara 38 tana barci ya danne ta.
No comments:
Post a Comment